Fasahar layukan waya MTN, ETisalat, Glo and Airtel

Yadda ake duba Numban waya a MTN; Idan layinka sabone kuma ka jefar da simpack din ko ya bata kuma kai baka haddace numbanka ba to ga sauki ya samu kawai abinda zakayi shine ka danna *663# zaka numbanka. A huta lafiya Daga Ismail webdesigner admin 1 of shafinfasaha.blogspot.com

Comments